Image default
Chanel Membership

Kanada Matsala Kowacce Iri ce a Channel Din ka Kuma Bakasan Yadda Zaka Gyara Taba

Assalamu Alaikum ‘Yan uwa barkan mu da wannan lokaci sannan mu kuma da sake saduwa daku a yau a sabon darasin mu akan yadda zaka magance duk wata matsala da take damun ka a YouTube da kuma sanin duk wani sirri a YouTube wanda bakowa ke sani ba duk bincike sa.

Da dama mutane sukan yi mana tambayoyi akan YouTube din kansa yaya yake ya ake amfani dashi ana samun kudi sosai a YouTube ko kuma ba’a samu taya ake Samun Kudi….. da dai sauran tambayoyi iraren su.

Wasu kuma suna yi mana tambayoyi ne akan yadda zasu magance matsalar da take addabar su a YouTube Matsalar Reuse Content, Matsalar watching hours, Matsalar Subscribe ko wata matsala ta daban akan YouTube din.

To ga dama ta samu mun fitar muku da wani sabon tsari akan YouTube bi’izinillah wanda zai taimaka musu sosai yakuma cire kowa daga cikin matsalar da take damunshi akan YouTube.

Wannan tsari da muka fitar zai taimake ku sosai wajen sanin wasu sirri kan daba kowa yasan suba a YouTube din dama wasu sirrika da muka tsara dan koyar daku hanyoyi daza kubi ku tafiyar da YouTube naku yadda ya kamata.

Dan haka batare dana cika mu da surutu ba ku biyo mu a YouTube Chanel namu mai suna Kasuwar YouTube dan ganin full videon na bayani akan wannan tsari namu Dan haka kawai kabi wannan links din da akasa Danna Nan, insha Allah zai kai ka har YouTube channel namu inda wannan videon yake domin ganin cikakken videon tsarin namu Mungode sai kunzo

Kada kumanta wajen yin Share na duk wani posting namu domin ‘yan uwa su shigo sugani su amfana.

AREWA FIKIRA TECH

Leave a Comment