MUNA MAKA BARKA DA ZUWA WANNAN WEBSITE MAI ALBARKA NA AREWA FIKIRA TECH
DA FARKO
Muna godiya ga Allahu S.W.A da yabamu ikon kirkirar wannan website mai Albarka, wanda zai kawo muku abubuwa da dama da suka danganci Technology da abubuwa da suke shige muku duhu a wayoyin ku na hannu da computers naku, hade da sauran dabaru da baku sansu ba a bangaren technology insha Allah.
Sannan wannan website bai tsaya a nan ba zaina kawo muku abubuwa da suka shafi harkar Films da labarai da suka danganci Technology na gobe da ake kan kirkira masu zuwa domin tabbatar da nishadinku a wannan website.
Ku kasance tare damu akodayaushe, kana kuna gayyato mana abokan ku zuwa wannan website mai Albarka domin karuwar mu baki daya.
Sannan kada a manta wajen yin share da yin comment na duk posting da mutum ya karanta a wannan website domin ta hakan ne zamu gane abinda muke koyarwa a wannan website yana gamsar daku.
MUNGODE.!!
GA HANYOYI SAMUN MU KAMAR HAKA:-
Email:- auwaluashiru77@gmail.com
Whatsapp:- 07086869872/09011207780
Website:- Arewafikira.alummarhausa.com.ng
