Disclaimer

Rabswudil

WELCOME VISITORS

Idan kana bukatar magana damu, ko kuma kanada tambaya da kakeso ka mana game da wani abu daya shigema duhu a wannan website zaka iya tuntubar mu ta akodayaushe ta hanyar zuwa Contact us din mu zaka sami bayanan da zak samemu kai tsaye Mungode..!!!

Duk abinda muke koyarwa a wannan website muna koyarda shine domin karuwar mu, mussamman mu hausawa dan kawo cigaba a rayuwar mu tayau da gobe da kuma tanan gaba domin cimma nasara abukatun mu nayau da kullum, domin dogaro da kai. Allah yataimake mu ya kuma bamu sa’ah Amin.

SHARING POST
Dan uwa ku kasance masu tura duk wani posting namu zuwa social medias domin ‘yan uwa su shigo sugani suma sukaru, ta hakanne komai da muke koyarwa zai yadu har yasami kowa har kuma mu cimma abinda muke bukata.

COMMENT
Dan’uwa Comment din ku, shine mafi Karin karfin gwiwa agaremu domin yin comment ga kowanne post da kuka karanta a wannan website shine zai na tabbatar mana da abinda muke koyarwa yana gamsar daku.

PRIVACY AND POLICY
Dan’uwa ka kasance mai bin doka da order a wannan website din, domin ta hakan ne zamu zauna dakai lafia a wannan website din har muna karuwa da juna baki daya.

THANKS 🙏👍
Godiya har kullum marar iyaka ga masoyan mu masu ziyartar wannan website namu mai Albarka akodayaushe, Allah ubangiji ya barmu tare Amin.

AREWA FIKIRA TECH