
Assalamu alaikum, barkan mu da sake kasancewa a wani sabon posting a wannan shafi namu mai suna AREWA FIKIRA.
Yau muna gabatar muku da wani sabon shiri da muke son mu fara kawo muku a YouTube a wata sabuwar channel din mu mai suna AREWA FANS, wanda wannnan shiri yana dauke ne da wani sabon salon aiki wanda zai matukar daukar hankalin masu kallo, da kuma sanya su a chakwakwalin nishadi da al’ajabi wanda zai saka maka rudani dangane da wasu al’amura da ba kowa ke fahimtar sa ba dangane da fina-finan zamani kama daga fina-finan INDIA, AMERICA CHINA da dai sauran su, wadanda ake shirya su da kayan aiki na zamani masu burge duk wani mai kallon su.
A cikin wannan shiri zamu ke gabatar muku da wasu boyayyun al’amura da ba kowa ke iya fahimtar sa ba na kuskure da da kuma sirrikan fina-finan ma’ana yadda ake yin su da kuma sirrikan yadda ake rainawa mutane hankali wajen nuna wasu abubuwa a film wanda kai kasan a zahiri ba zasu yiwu ba har abada.
Saboda haka idan kana bukatar samun wadanna ingantattun shirye shiryen masu nishadantarwa da ban al’ajabi to ka kasance da YouTube channel din mu mai suna AREWA FANS.
Saboda haka ka shiga YouTube kayi search na wannan channel mai albarka mai suna AREWA FANS ko kuma ga danna wannan link din dake kasa da aka rubuta (SABA LAMBA) domin ziyartar wannan channel.
Mungode da ziyartar wannan shafi namu kuma da fatan kaji dadin kasancewa da mu a wannan shafi.
Ga link din sai ka shiga👇👇👇👇
