Privacy And Policy

ArewaFikira

Welcome My Visitors
Ina ma barka da zuwa sashen dokoki da ka’idoji na wannan website mai Albarka wanda ya kamata kasansu ya mai ziyartar mu, domin ta hakane zaka samu damar shiga da yawo duk inda kakeso a wannan website harka sami damar karanta duka abinda kaga yama a wannan website namu.

kinyin daya daga cikin abubuwan nan namu zaisa mu dakatar dakai daga shigowa wannan website mai Albarka dan haka mu kiyaye ‘yan uwa.

NA FARKO
Ku kiyaye yin comment na batanci a wannan website kin kiyaye hakan zai sa mu hanaka shigowa wannan website gaba daya, ma’ana zamu datse bayanan IP-adress na wayar ku ta yadda bazaku sake shigowa wannan website ba da wayar da take hannun ku da kuma account din dakai comment din batancin.
sai a kiyaye

ABU NA BIYU
Ku kiyaye yiwa wani comment din batanci ta cikin comment dinsa yin haka shima zai sa mu datse bayanan kundin wayarku da account din da kuke shigowa wannan website gaba daya, Shima yana da kyau a kiyaye.

ABU NA UKU
Ku kiyaye bawa wasu account din ku na shigowa wannan website din domin su shigo da wata wayar da account din kukai register, wanda hakan shi muke kira da Multiple Accounts, idan kunayin hakan zai sa shima ku rasa bayanan ku baki daya, dan haka shima a kiyaye dan Allah

Good Visitors 👍
Kula da wadannan abubuwa zai sa kaci gaba da moruwa da posting din mu akodayaushe da kuma cigaba da karuwa da abubuwan da zamuke kawowa a wannan website mai Albarka.

MUNGODE

Ki tuntubemu akodayaushe domin amsa tambayoyin ku ta wannan manhajojin kamar haka:-
:
:
Email:-auwaluashiru77@gmail.com
Whatsapp:- 09011207780/07086869872
Web:-arewafikira.alummarhausa.com.ng