Image default
Data Offers

Hanya Mai Sauki ta Sayen Data a Mtn

Assalamu Alaikum ‘yan uwa barkan mu da wannan lokaci sannun mu kuma da sake saduwa daku a wannan shafi Mai Albarka.

To kamar yadda muke kawo muku hanyoyi da suka danganci Offers masu kyau a bangaren data to insha Allah yauma gamu dauke da wata offer me kyau da zata baku damar siyan data me sauki kuma a kudi kalilan wannan datar indai zaka kiyasta siya-siyan data da kake kullum gwara to kasayi wannan datar domin idan kayi lissafi zakaga tana da riba. Ita wannan datar da muka kawo offer din ta zakaga kamar tanada tsada amma a zahiri batada tsada domin zaka dade kana amfani da’ita kuma datar matukar bakai amfani da’ita zata zauna a cikin layin ka harna tsawon kwana 30, kaga kenan datar zamu iya kiranta da per month ce, mai makon ta tsawon kwana 7 da kake siya wato per week.

Don haka yanzu zan baku Code din kuma ku gwada ko zaku dace, but kada a manta wanna datar tana aiki ne a ayin MTN dan haka a mtn layin ka zaka gwada ko zaka dace insha Allah, idan kayi sa’a layinka yanayi zakaji dadin siyan datar a karshe zaka dawo ka gode mana dan ‘uwa.

ITS FOR MTN USER’S ONLYDa farko abinda zakayi shine zaka shiga wajen danna lambobin na wayarka ka danna *121*

kana dannawa zai nunoma wanna fuskar kamar haka:-

Yana nunoma wannan fuskar kamar haka sai kashiga zabi na biyu 2, kana shiga zai nunoma nan:-

Yana nunoma nan shikenan zakaga ance kasa naira 2000 kacal abaka 9gb per month wanda idan kanaso sai kayi proceed ma’ana kadanna 1 saika siya shikenan.

Wannann datar tanada matukar sauki sosai domin idan ka kiyasta da irin datar da kake siya 200 1g zakaga wannan tafi riba, ‘Yan uwa mu gwada ko zamu dace a layin mu domin ba kowanda layine take yiba sai wanda Companing MTN suka zaba yafada tsarin Promo nasu shine zakaga sun baka damar siyan datar nan, mu gwada ko layin mu yafada tsarin Promo din nasu.

Idan da me tambaya zai iyayi sai ku ajiye mana Comment domin mu duba.

kuci gaba da kasancewa damu akodayaushe, Sannan kunayin share na duk wani post namu domin ‘yan uwa su shigo sugani suma su amfana, sannan kada ku manta wajen gayyato mana abokan ku zuwa wannan website mai albarka dan su shigo suma sukara da wannan website, dan mukarawa juna Ilimi.

MUNGODE...!!

AREWA FIKIRA TECH.

Leave a Comment