Image default

Assalamu Alaikum barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokaci kamar yadda muka saba kawo muku abubuwan da suka danganci Technology a cikin wannan website mai Albarka so yauma insha Allah gamu dauke da wani darasi dazai matukar taimaka mana sosai nasan kowa zaiji dadin wannan Post namu sosai so kai tsaye kada na cikamu da surutu muje ga gundarin posting din 

To kamar yadda kuka sani yau nakawo mana hanyar da zaka hana kowa ya ganka online a whatsapp koda ka kunna datar wayarka, zaka iya kunna datar wayarka kayi amfani da’ita babu wani wanda ya isa ya ganka a online a whatsapp harsai idan kaine kaso mussamman ma idan bakaso wani yaganka online a whatsapp ko wani abokin ka ko kuma budurwarka haka.

Abin birgewar ma da wannan hanyar da muka kawo zaka iya amfani da’ita a Normal whatsapp and Gb-whatsapp.

masu Whatsapp-Business zamu kawo naku nan gaba insha Allah amman wannan baddaku.

Dan haka yanzu kai tsaye mutafi ga kan gundarin posting din namu, amma kasani dan’uwa bazaka gane yadda zaka saka kanka a offline ba batare da wani application ba a whatsapp harsai idan ka karanta wannan posting namu tun daga farkon sa har karshen sa hakan ne zai baka damar gane abinda muke nufi dan’uwa dan hka muje muga yadda abin yake.

Da farko dai zaka shiga cikin normal whatsapp ko Gb-whatsapp naka kana shiga babu abinda zakayi saika duba saman Whatsap dinka zakaga wata ‘yar alama kamar ta wi-fi haka zaka ganta kawai saika tabata kana tabata zata iyoma wani rubuta tana mai tambayarka kanaso kasa whatsapp dinka a offline kawai zakaga daga kasa ansa Cancel ❌ and Activate

kawai saika taba kan Activate din shikenan ka gama saika fito daga Whatsapp dinka kabude datar wayarka kaci gaba da uzurin ka Babu wanda ya isa ya ganka a online a whatsapp harsai kagama duka uzurin ka da zakayi.

kana gama duka uzurin ka zaka dawo cikin whatsapp dinka kasake danna wannan al”amar wi-Fi din tana nunoma wannan rubutun na Cancel❌ and Active kawai saika taba Cancel shikenan ka bude Whatsapp dinka yanzu kowa zai iya ganinka online kuma zaka karbi duka sakon da’aka turoma lokacin da kasashi a Offline.

Kamar yadda nafada muku mai Normal whatsapp zai iya amfani da wannan hanyar, amma idan yashiga yaga ya rasa wannan alamar wi-Fi din to sai yaje yayi update din whatsapp dinsa insha Allah zai gani.

Mai Gb-whatsapp ma zai’iya amfani da wannan hanyar da muka kawo, Shima idan ya rasa wajen wi-Fi din zaije yayi update na Gb-whatsapp dinsa shikenan baida matsala zaiga alamar wi-Fi din tafito daga saman Whatsapp dinsa da zarar ya budeshi.

Amma masu whatsapp business kamar yadda muka fada badda su, insha Allah nasu posting din yananan zuwa nan bada dadewa ba.

To anan zamu tsaya Mungode da kasancewa daku a wannnan sabon darasi namu saimun sake haduwa daku a wani sabon darasin.

kada kumanta wajen yin share na posting dinmu domin  gayyato mana abokanku a social media zuwa wannan shafi namu mai Albarka wato Arewafikira.

  MUNGODE

Related posts

Yadda Zaka Hana a Kwace ma Account Din ka Har Abada

ArewaFikira

Wasu Muhimmman Lambobi da Yaka mata Duk Mai Android Ya Sani

Rabswudil

Yadda Zaka Hana Wayarka Yin Zafi da Kamewa

ArewaFikira

Leave a Comment