
Assalamu Alaikum barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokaci, kamar yadda muka saba kawo muku abubuwan da suke da muhimmmanci ya kuma kamata ace kunsan su a wayoyinku to insha Allah yau gamu dauke da wani darasi wanda zakuji da dinsa zai kuma taimaka muku sosai.
Wadannna code ne muka kawo muku wanda zakuyi amfani dasu domin gano wasu muhimman sirrika a wayoyin ku wanda zakuji dadin amfani dasu don duba wasu ɓangarori daga cikin ƙwaƙwalwar wayoyin ku.
Dan haka ga lambobin kamar haka da kuma abinda suka kunsa.
(1) Idan kadanna waɗannan lambobin zaka gano Adireshin Wi-Fi Mac na wayarka take ##232338##.
(2) Idan kadanna Wadannan lambobin zaka gano yadda yanayin hasken wutar wayarka yake ##0##*.
(3) Idan kadanna waɗannan lambobin zaka gano bayanan batirin wayarka yanayin karfinsa da kuma kididdigar yawan amfanin da kukai dashi a wayarku.
(4) Idan kadanna waɗannan numbobin zai taimaka maka wajen gano ingancin sautin wayarka ma’ana yanayin da speakan wayana ke ciki mekyau ce ko marar kyauce ##0289##.
(5) Sai na biyar wanda suma ingancin sautin waya suke nunawa ku gwadasu idan nafarko yakiyi muku ##0673##
Insha Allah zakuji dadin wadannan code da muka kawo muku kuci gaba da kasancewa da Arewa Fikira Tech danjin dadin wayoyin ku da na’urorinku da suka danganci Technology Mungode..!!
KU GAYYATO MANA ABOKANKU TA HANYAR YIN SHARE DIN POSTING DINMU DAN SHIGO SUMA SU AMFANA MUNGODE..!!!
AREWA FIKIRA

