KAYI KASA ZUWA KARSHEN WANNAN POSTING DIN ZAKAGA INDA AKASA DANNA NAN KAWAI SAI KA SHIGA ZAI KAIKA INDA ZAKA DAUKO APPLICATION DIN

Assalamu Alaikum ‘yan uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan lokaci kamar dai yadda muka saba kawo muku sabon update yau gamu dauke da darasin yadda zaka gano original national Id-card dinka me kyau wanda zaka iya dauko kayanka kakai masu computer su fitar ma dashi as plastic kana amfani da kayanka basai kajira har tsawon wasu shekaru ba kafin asalin plastic yafito daga federal government.
kamar yadda da dama mutane suka sani cewa ba’asamin damar fitowa da national Id-card original ma’ana plastic kenan kamar wannan:-

Koda amma national Id-card sai dai abaka Slip a takadda wanda zakana amfani dashi, sabanin abaka original plastic, wanda a zahiri wasu basajin dadin hakan saboda sunada uzuri da original plastic din wanda sunaji suna gani saidai su hakura.To yau insha Allah zan nuna mana hanyar da mutum zai dauko Original Plastic National Id-card dinsa yana amfani da kayansa a duk lokacin da yakeso, hasalima idan yanaso a fitar masa dashi zai iya zuwa Cafe su fitar masa dashi as plastic yana amfani da kayansa basai yatsaya yana jiran wanda gwamnati zata bayar ba nan da tsawon wasu shekaru.
Dan haka batare dana cikamu da surutu ba kawai kai tsaye mutum zai shiga ya dauko Application dinnan gashi kamar haka:-

MUNGODE DA ZIYARTAR WANNAN WEBSITE MAI ALBARKA NA AREWA FIKIRA TECH

